Tehran (IQNA) Sayyid Mohammad Seyyed Makkawi shahararren makaranci ne dan kasar Masar, wanda har yanzu ana amfani da fitattun ayyukansa da suka hada da Asmaullah al-Husna a lokacin buda baki a tsawon shekaru masu yawa.
Lambar Labari: 3489035 Ranar Watsawa : 2023/04/25